Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta ce Isra’ila ba ta da makoma a cikin Falastinu.
Lambar Labari: 3484694 Ranar Watsawa : 2020/04/09
Bangaren siyasa, Iran ta gargadi gwamnatin Amurka kan zarginta da kai harin kamfanin Aramco na Saudiyya.
Lambar Labari: 3484064 Ranar Watsawa : 2019/09/19
Bangaren kasa da kasa, dakarun Yemen tare da mayakan Ansarullah sun harba makamai masu linzami kan yankin tsaro na Al-faisal da ke gundumar Jazan a Saudiyya.
Lambar Labari: 3482565 Ranar Watsawa : 2018/04/13
Bangaren kasa da kasa, Zuhair Magzawi wani dan majalisar dokokin kasar Tunisia ya bayyana kisan kan da masarautar Bahrain ta yi a kan mata 3 masu fafutuka da cewa sakamakon ne na yin shiru da duniya ta yi.
Lambar Labari: 3481145 Ranar Watsawa : 2017/01/18